February 22, 2024

If you are a candidate seeking WAEC Hausa Questions and Answers for 2024, you have arrived at the right place as we will break them down for you. We will go further to show you how WAEC Hausa questions are set and the best way to answer for full marks.

WAEC Hausa Questions and Answers

The West African Senior School Certificate Examination (WASSCE) is organized by WAEC in West African countries. The exam boasts millions of candidates each year due to its importance and over 15 subjects are sat for in the exams including Hausa. That being said, let’s go through the questions and answers for the subject at hand.

WAEC Hausa Questions and Answers 2024/2025

Paper 1

1. (a) Ways of blocking the activities of cultists in Secondary Schools.
Hanyoyin dakile ayyukan kungiyoyin asiri a Makarantun Sakandare.
(b) Things I do every day.

Abubuwan da nake yi a kowace rana.
(c) Continuity or single tenure, which is the best for Nigerian politics?

Ta-zarce ko mulki sau daya wane ya fi dacewa da Nijeriya?
(d) Write a letter to your uncle expressing your joy when you spent the last holidays with him.

Rubuta wasika zuwa ga kawunka ka bayyana masa irin jin dadin zama da ka yi da shi a lokacin da ka yi hutu wajensa.
(e) The king is not the problem but the Courtier
Rijiya ta ba da ruwa, guga ya hana.

2 (a) Define a Long Vowel.
(b) Mention two ways of identifying Long Vowel with two examples each.
(a) Me ka fahimta da tsawon wasali?
(b) Kawo hanyoyi biyu na nuna wasali mai tsayi a Hausa tare da misalai biyu na kowannne.

3. Compare the articulation of these sounds /b/ and / b /
Kwatanta furucin /b/ da na / b /
ANS: This is also a question on phonology and it requires the candidates to compare the articulation of /b/ and / b / sounds. Thus: / b/ da / b/ , gurbin furucinsu daya ne (wato lebawa ne). Haka kuma dukansu sautuka ne masu ziza, sannan a yanayin furucinsu, sautin / b / tsayau ne, / b / kuwa hadiyau ne.

4. (a) Define a neutral gender
(b) Mention the masculine gender of the following words:
(i) tawaga;
(ii) giwa;
(iii) kaza;
(iv) kura;
(v) tinkiya.
(a) Me ka fahinta da jinsi Hadaka?
(b )Kawo jinsin maza na wadannan

5. (a) Mece ce dangantakar Suna da Sifa?
(b) Kawo jimloli biyar masu ?auke da Sifa.

6. (a) Kawo abubuwa uku da suka raka ?antsako yawon duniya, a tatsuniyar ?antsako Da Layar ?anzo.
(b) Bayyana abin da ya faru tsakanin ?antsako da Kura a lokaci rabuwarsu.

7. Habaici da zambo na daga cikin jigogin maka?an sarauta. Yi ta?aitaccen bayani a kan su tare da misalai guda-guda na kowanne.

8. Bayyana yadda ake yin wasan tahen “Zuciyar mai tsumma”

9. “Tabaraka Jalla mai Rahma,
Da yai mu dukanmu yai ni’ima,
Ya ba kowanmu duk ta gama,
Wa sallim alaihi taslima,
…………………………………… .”
(a) Daga wace waka aka ciro wannan baiti?
(b) Mene ne jigon wakar?
(c) Mece ce ma’anar ta gama

10. Wadanne darussa ’ya mace za ta koya a wasan ‘Mai Wasa Da Maza Karya’

11. “Yi cikakken bayanin daya daga cikin wadannan:
(a) goyon ciki
(b) kaciya.

12. (a) Me ake nuji da horo
(b) kawo hanyoyin horon yara guda biyar.

Read Also!!

Harshe: Auna Fahimta

A karanta waɗannan labaru, sannan a amsa tambayoyin da suka biyo kowannensu.
A wani gari can yamma da Magumi, wai shi Tsauni, an yi wani yaro mai suna Salihi. Iyayensa ba masu wadata ba ne, amma sun yi ƙoƙarin ganin ya yi ilmin boko da na Arabiya. Bayan Salihi ya kammala karatun firamare, sai mahaifinsa Tanimu, ya nema masa makarantar gaba da firamare. Domin an ce ‘‘Ilimi gishirin zaman duniya.’’

Amma kuma samo wa Salihi babbar makarantar Magumi bai yi wa mahaifiyarsa Ɗahira daɗi ba, don ba ta son ɗanta ya yi nesa da ita. Dalili shi ne ɗansu tilo namiji, sauran huɗun kuwa duk mata ne. Bugu da ƙari, tana jin munanan labarai iri-iri da kan faru a irin waɗannan makarantu.

Bayan Salihi ya isa makaranta, sai ya duƙufa kan karatu gadan-gadan. Zuwansa ke da wuya, sai suka ƙulla abota da wani ɗan ajinsu, wai shi Kasa. Kafin ya ankara, sai da abokinsa ya jefa shi cikin wata ƙungiyar asiri.
Da ya farga da halin da ya shiga, sai ya yi ƙoƙarin fita daga cikinta, amma aka nuna masa ai ba a haka. ‘‘ In har ka ce za ka fice, lallai za a kassara ka, ko ma a halaka ka’’ in ji abokinsa.

Ganin halin tsaka-mai-wuya da ya shiga, sai ya tsayar da shawarar ya fallasa ƙungiyar, in ya so komai ta tafasa ta ƙone. Ya je ya shaida wa shugaban makaranta. Nan take ya sanya jami’an tsaro suka kamo dukkan ‘yan ƙungiyar. Kotu ta yanke musu hukunci, sannan aka kai su gidan jarun. Da ma an ce, ‘‘ Komai nisan jifa ƙasa za ya faɗo.’’
Mece ce dangantakar Salihi da Ɗahira?
A) Wa da ƙanwa.
B) Uba da ‘ya.
C) Miji da mata.
D) Ɗa da Uwa.

DISCLAIMER! These are not real WAEC GCE Hausa questions but likely repeated questions over the years to help candidates understand the nature of their examinations. Ensure to take note of every question provided on this page.

Checkout out other unique articles on our blog for more detailed information and do well to share with your friends and family. Follow us on our Twitter and Facebook to stay updated with premium information.

Check out other unique articles on our blog for more detailed information and do well to share with your friends and family. Follow us on our Twitter and Facebook to stay updated with premium information.